A yayin ganawa tsakanin Araqchi da yarima mai jiran gado na Saudiyya
IQNA - Ministan harkokin wajen kasarmu ya tattauna kan alakar da ke tsakanin kasashen biyu da kuma yadda gwamnatin sahyoniyawan ke aiwatarwa a ganawar da ya yi da yarima mai jiran gado na Saudiyya Mohammed bin Salman.
Lambar Labari: 3493522 Ranar Watsawa : 2025/07/10
Tehran - (IQNA) ‘yan majalisar dokokin Amurka sun gabatar da bukatar janye haramcin bayyana masu hannu a kisan Khashoggi.
Lambar Labari: 3484586 Ranar Watsawa : 2020/03/04
Bangaren kasa da kasa, a karon farko yariman Saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman ya amince da cewa da hannunsa a kisan Khashoggi.
Lambar Labari: 3484090 Ranar Watsawa : 2019/09/26
Bangaren kasa da kasa, Wani babban jami'i a cikin gwamnatin Saudiyya ya fallasa yadda aka shirya kisan gillar da aka yi wa Jamal Khashoggi.
Lambar Labari: 3483063 Ranar Watsawa : 2018/10/21